iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Wasu daga cikin masana kan harkokin tsaro da siyasar kasa da kasa, sun yi imanin cewa manyan kasashen duniya ne suke amfana da matsalar tsaro a Najeriya.
Lambar Labari: 3485529    Ranar Watsawa : 2021/01/06

Bangaren kasa kasa, Mahmud Fadel matashi dan kasar Masar mahardacin kur’ani da yake da burin yin kiran salla a cikin haramin Makka mai alfarma.
Lambar Labari: 3482465    Ranar Watsawa : 2018/03/10